1
Zab 50:14-15
Littafi Mai Tsarki
HAU
Bari ku miƙa wa Allah hadayarku ta godiya, Ku ba Mai Iko Dukka, dukan hadayun da kuka alkawarta. Ku yi kira gare ni sa'ad da wahala ta zo, Zan cece ku, Ku kuwa za ku yabe ni.”
Compare
Explore Zab 50:14-15
2
Zab 50:10-11
Gama namomin jeji nawa ne, Dubban shanu da suke kan tuddai kuma nawa ne. Dukan tsuntsayen da suke tashi a sararin sama nawa ne, Da dukan masu rai da suke ƙasa.
Explore Zab 50:10-11