1
Zab 51:10
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka halitta tsarkakakkiyar zuciya a cikina, ya Allah, Ka sa sabon halin biyayya a cikina.
Compare
Explore Zab 51:10
2
Zab 51:12
Ka sāke mayar mini da farin ciki na cetonka, Ka ƙarfafa ni da zuciya ta biyayya.
Explore Zab 51:12
3
Zab 51:11
Kada ka kore ni daga gabanka, Kada ka ɗauke mini Ruhunka Mai Tsarki.
Explore Zab 51:11
4
Zab 51:17
Hadayata, ita ce halin ladabi, ya Allah, Zuciya mai ladabi da biyayya, Ba za ka ƙi ba, ya Allah.
Explore Zab 51:17
5
Zab 51:1-2
Ka yi mini jinƙai, ya Allah, Sabili da madawwamiyar ƙaunarka. Ka shafe zunubaina, Saboda jinƙanka mai girma! Ka wanke muguntata sarai, Ka tsarkake ni daga zunubina!
Explore Zab 51:1-2
6
Zab 51:7
Ka kawar da zunubina, zan kuwa tsarkaka, Ka wanke ni, zan kuwa fi auduga fari.
Explore Zab 51:7
7
Zab 51:4
Na yi maka zunubi, kai kaɗai na yi wa, Na kuwa aikata mugunta a gare ka. Daidai ne shari'ar da ka yi mini, Daidai ne ka hukunta ni.
Explore Zab 51:4