1
K.Mag 31:30
Littafi Mai Tsarki
HAU
Kayan tsari da jamali duk banza ne, amma mace mai tsoron Ubangiji, ita ce abar yabo.
Compare
Explore K.Mag 31:30
2
K.Mag 31:25-26
Wadata da mutunci su ne suturarta. Ba ta jin tsoron tsufa. Tana magana da hikima. Koyarwarta ta alheri ce.
Explore K.Mag 31:25-26
3
K.Mag 31:20
Takan yi wa matalauta da masu fatara karamci.
Explore K.Mag 31:20
4
K.Mag 31:10
Wa yake iya samun cikakkiyar mace? Darajarta ta fi ta lu'ulu'ai.
Explore K.Mag 31:10
5
K.Mag 31:31
A yi mata cikakken yabo saboda ayyukanta, za a yabi ayyukanta a dandali.
Explore K.Mag 31:31
6
K.Mag 31:28
'Ya'yanta sukan tashi su gode mata, mijinta kuma yana yabonta.
Explore K.Mag 31:28
Home
Bible
Plans
Videos