1
M.Had 1:18
Littafi Mai Tsarki
HAU
Gwargwadon hikimarka gwargwadon damuwarka, gwargwadon ƙarin iliminka gwargwadon jin haushinka.
Compare
Explore M.Had 1:18
2
M.Had 1:9
Abin da ya faru a dā, shi zai sāke faruwa, Abin da aka yi a dā, shi za a sāke yi. A duniya duka ba wani abu da yake sabo.
Explore M.Had 1:9
3
M.Had 1:8
Kowane abu yana sa gajiya, Gajiyar kuwa ta fi gaban magana. Idanunmu ba sā ƙoshi da gani, Haka kuma kunnuwanmu ba sā ƙoshi da ji.
Explore M.Had 1:8
4
M.Had 1:2-3
Banza a banza ne, in ji Mai Hadishi, Banza a banza ne, dukan kome banza ne. Wace riba ce mutum zai samu daga cikin aikinsa, Da yake yi a duniya?
Explore M.Had 1:2-3
5
M.Had 1:14
Na ga dukan abin da ake yi a duniya, duk aikin banza ne da ɓata lokaci kawai.
Explore M.Had 1:14
6
M.Had 1:4
Zamani yakan wuce, wani zamani kuma ya zo, Amma abadan duniya tana nan yadda take.
Explore M.Had 1:4
7
M.Had 1:11
Ba wanda yake iya tunawa da abin da ya faru a dā, Da abin da zai faru nan gaba. Ba wanda zai iya tunawa da abin da zai faru A tsakanin wannan lokaci da wancan.
Explore M.Had 1:11
8
M.Had 1:17
Na ɗaura aniya in san bambancin da yake tsakanin ilimi da wauta, da a tsakanin hikima da gāɓanci. Amma na gane harbin iska nake yi kawai.
Explore M.Had 1:17
Home
Bible
Plans
Videos