YouVersion Logo
Search Icon

K.Mag 31:25-26

K.Mag 31:25-26 HAU

Wadata da mutunci su ne suturarta. Ba ta jin tsoron tsufa. Tana magana da hikima. Koyarwarta ta alheri ce.

Verse Image for K.Mag 31:25-26

K.Mag 31:25-26 - Wadata da mutunci su ne suturarta. Ba ta jin tsoron tsufa.
Tana magana da hikima. Koyarwarta ta alheri ce.