1
K.Mag 30:5
Littafi Mai Tsarki
HAU
“Kowace maganar Allah takan tabbata. Shi garkuwa ne ga waɗanda suke fakewa a wurinsa.
Compare
Explore K.Mag 30:5
2
K.Mag 30:8
Ka kawar da ƙarya nesa da ni. Kada ka ba ni talauci ko dukiya, sai dai ka ba ni abinci daidai da bukatata
Explore K.Mag 30:8
Home
Bible
Plans
Videos