1
L.Ƙid 6:24-26
Littafi Mai Tsarki
HAU
“Ubangiji ya sa muku albarka, ya kiyaye ku. Ubangiji ya sa fuskarsa ta haskaka ku, ya yi muku alheri. Ubangiji ya dube ku da idon rahama, ya ba ku salama.”
So sánh
Khám phá L.Ƙid 6:24-26
2
L.Ƙid 6:27
Idan suka sa wa jama'a wannan albarka sa'ad da suke addu'a ga Ubangiji domin Isra'ilawa, Ubangiji zai sa musu albarka.
Khám phá L.Ƙid 6:27
3
L.Ƙid 6:23
ya faɗa wa Haruna da 'ya'yansa maza, su sa wa Isra'ilawa albarka haka, su ce musu
Khám phá L.Ƙid 6:23