1
Fit 22:22-23
Littafi Mai Tsarki
HAU
Kada ku ci zalun marayu da gwauraye. In kun tsananta musu, ba shakka za su yi kuka gare ni, ni kuma, hakika zan ji kukansu.
So sánh
Khám phá Fit 22:22-23
2
Fit 22:21
“Kada ku wulakanta baƙo ko ku zalunce shi, gama dā ku baƙi ne a ƙasar Masar.
Khám phá Fit 22:21
3
Fit 22:18
“Kada a bar mace mai sihiri ta rayu.
Khám phá Fit 22:18
4
Fit 22:25
“Idan kun ranta wa jama'ata matalauta da suke tsakaninku kuɗi, ba za ku zama musu kamar masu ba da rance da ruwa ba. Kada ku nemi ruwan kuɗin daga gare su.
Khám phá Fit 22:25