Zab 117
117
Yabo ga Ubangiji saboda Madawwamiyar Ƙaunarsa
1 #
Rom 15.11
Ku yabi Ubangiji, ku dukan sauran al'ummai!
Ku yabe shi, ku dukan kabilai!
2Madawwamiyar ƙaunarsa, da ƙarfi take,
Amincinsa kuma tabbatacce ne har abada.
Yabo ya tabbata ga Ubangiji!
Currently Selected:
Zab 117: HAU
Highlight
Share
Compare
Copy
Want to have your highlights saved across all your devices? Sign up or sign in
@Bible Society of Nigeria 1979