1
Zab 117:2
Littafi Mai Tsarki
HAU
Madawwamiyar ƙaunarsa, da ƙarfi take, Amincinsa kuma tabbatacce ne har abada. Yabo ya tabbata ga Ubangiji!
Compare
Explore Zab 117:2
2
Zab 117:1
Ku yabi Ubangiji, ku dukan sauran al'ummai! Ku yabe shi, ku dukan kabilai!
Explore Zab 117:1