1
Zab 74:16
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka halicci yini da dare, Ka sa rana da wata a wurarensu.
Compare
Explore Zab 74:16
2
Zab 74:12
Amma ya Allah, kai ne Sarkinmu tun daga farko, Ka yi nasara da duniya.
Explore Zab 74:12
3
Zab 74:17
Ka yi wa duniya kan iyaka, Ka kuwa yi lokatan damuna da na rani.
Explore Zab 74:17