1
Zab 73:26
Littafi Mai Tsarki
HAU
Kwanyata da jikina za su raunana, Amma Allah ne ƙarfina, Shi nake so har abada!
Compare
Explore Zab 73:26
2
Zab 73:28
Amma a gare ni, ya fi mini kyau, in kasance kusa da Allah! Na sami mafaka a wurin Ubangiji Allah, Da zan yi shelar dukan abin da ya aikata.
Explore Zab 73:28
3
Zab 73:23-24
Duk da haka ina tare da kai kullayaumin, Kana riƙe da hannuna. Shawararka, tana bi da ni, Daga ƙarshe kuma za ka karɓe ni da daraja.
Explore Zab 73:23-24