1
Zab 62:8
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ya jama'ata, ku dogara ya Allah a kowane lokaci! Ku faɗa masa dukan wahalarku, Gama shi ne mafakarmu.
Compare
Explore Zab 62:8
2
Zab 62:5
Ga Allah kaɗai na dogara, A gare shi na sa zuciyata.
Explore Zab 62:5
3
Zab 62:6
Shi kaɗai ne mai kiyaye ni, Mai Cetona, Shi ne kariyata, Ba kuwa za a yi nasara da ni ba sam.
Explore Zab 62:6
4
Zab 62:1
Ga Allah kaɗai na dogara, Cetona daga gare shi yake fitowa.
Explore Zab 62:1
5
Zab 62:2
Explore Zab 62:2
6
Zab 62:7
Cetona da darajata daga Allah ne, Shi ne ƙaƙƙarfan makiyayina, Shi ne mafakata.
Explore Zab 62:7