1
Zab 61:1-2
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ya Allah, ka ji kukana, Ka ji addu'ata! Sa'ad da nake nesa da gida, zuciyata ta karai, Zan yi kira gare ka! Ka kai ni lafiyayyiyar mafaka.
Compare
Explore Zab 61:1-2
2
Zab 61:3
Kai ne kāriyata mai ƙarfi Da take kiyaye ni daga maƙiyana.
Explore Zab 61:3
3
Zab 61:4
Ka yarda in zauna a alfarwarka dukan kwanakin raina, Ka yarda in sami zaman lafiya a ƙarƙashin fikafikanka.
Explore Zab 61:4