1
Zab 58:11
Littafi Mai Tsarki
HAU
Mutane za su ce, “Hakika an sāka wa adalai, Hakika akwai Allah wanda yake shara'anta duniya!”
Compare
Explore Zab 58:11
2
Zab 58:3
Mugaye, laifi suke yi dukan kwanakinsu, Tun daga ranar da aka haife su suke ta faɗar ƙarya.
Explore Zab 58:3
3
Zab 58:1-2
Hakika za ku yanka daidai, ku manya? Za ku shara'anta wa mutane daidai? A'a, tunanin muguntar da za ku aikata kaɗai kuke yi, Kuna aikata laifofin ta da hargitsi a ƙasar.
Explore Zab 58:1-2