1
Zab 57:1
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka yi mini jinƙai, ya Allah, ka yi jinƙai, Gama na zo gare ka neman tsira. Zan sami kāriya a ƙarƙashin fikafikanka, Sai dukan hatsari ya wuce.
Compare
Explore Zab 57:1
2
Zab 57:10
Madawwamiyar ƙaunarka ta kai har sammai, Amincinka kuma har sararin sammai.
Explore Zab 57:10
3
Zab 57:2
Zan yi kira ga Allah, Maɗaukaki, Zan yi kira ga Allah, mai biyan dukan bukatata.
Explore Zab 57:2
4
Zab 57:11
Ka bayyana girmanka, ya Allah, a sararin sama, Ɗaukakarka kuma a bisa dukan duniya!
Explore Zab 57:11