1
Zab 59:16
Littafi Mai Tsarki
HAU
Amma zan raira waƙa a kan ikonka, Kowace safiya zan raira waƙa da ƙarfi Ga zancen madawwamiyar ƙaunarka. Kai mafaka ne a gare ni, Wurin ɓuya a kwanakin wahala.
Compare
Explore Zab 59:16
2
Zab 59:17
Zan yabe ka, mai tsarona, Allah ne mafakata, Allah wanda ya ƙaunace ni.
Explore Zab 59:17
3
Zab 59:9-10
Mai tsarona, kai ne kake kiyaye ni, Kai ne mafakata, ya Allah. Allahna wanda yake ƙaunata, zai zo gare ni, Zai sa in ga an kori magabtana.
Explore Zab 59:9-10
4
Zab 59:1
Ka cece ni daga maƙiyana, ya Allahna, Ka kiyaye ni daga waɗanda suka tasar mini!
Explore Zab 59:1