1
Zab 56:3
Littafi Mai Tsarki
HAU
Sa'ad da nake jin tsoro, ya Maɗaukaki, A gare ka nake dogara.
Compare
Explore Zab 56:3
2
Zab 56:4
Ga Allah nake dogara, ina yabon alkawarinsa, Gare shi na dogara, ba zan ji tsoro ba. Me mutum kawai zai yi mini?
Explore Zab 56:4
3
Zab 56:11
A gare shi nake dogara, Ba zan ji tsoro ba. Me mutum kawai zai yi mini?
Explore Zab 56:11