1
Zab 55:22
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka gabatar da wahalarka ga Ubangiji, Zai kuwa taimake ka, Ba zai bari a ci nasara a kan mutumin kirki ba, faufau.
Compare
Explore Zab 55:22
2
Zab 55:17
Koke-kokena da nishe-nishena Suna hawa zuwa gare shi da safe, da tsakar rana, da dad dare, Zai kuwa ji muryata.
Explore Zab 55:17
3
Zab 55:23
Amma kai, ya Allah, za ka jefar da masu kisankai, da maƙaryata can ƙasa cikin zurfafa, Kafin su kai rabin kwanakinsu a duniya. Amma ni, zan dogara gare ka.
Explore Zab 55:23
4
Zab 55:16
Amma ina kira ga Allah, yă taimake ni, Ubangiji kuwa zai cece ni.
Explore Zab 55:16
5
Zab 55:18
Zai fisshe ni lafiya Daga yaƙe-yaken da nakan yi da magabtana masu yawa.
Explore Zab 55:18
6
Zab 55:1
Ka ji addu'ata, ya Allah, Kada ka ƙi jin roƙona!
Explore Zab 55:1