1
Zab 54:4
Littafi Mai Tsarki
HAU
Na sani Allah ne mai taimakona, Na sani Ubangiji shi ne mai tsarona!
Compare
Explore Zab 54:4
2
Zab 54:7
Ka cece ni daga dukan wahalaina, Na kuwa ga an kori maƙiyana.
Explore Zab 54:7
3
Zab 54:6
Da murna zan miƙa maka hadaya, Zan yi maka godiya, ya Ubangiji, Domin kai mai alheri ne.
Explore Zab 54:6
4
Zab 54:2
Ka ji addu'ata, ya Allah, Ka saurari kalmomina!
Explore Zab 54:2