1
Zab 53:1
Littafi Mai Tsarki
HAU
Wawaye sukan ce wa kansu, “Ba Allah.” Dukansu sun lalace, sun aikata mugayen al'amura, Ba wanda yake aikata abin da yake daidai.
Compare
Explore Zab 53:1
2
Zab 53:2
Daga Sama Allah ya dubi mutane, Ya ga ko akwai masu hikima Waɗanda suke yi masa sujada.
Explore Zab 53:2
3
Zab 53:3
Amma dukansu sun koma baya, Su duka mugaye ne, Ba wanda yake aikata abin da yake daidai, Babu ko ɗaya.
Explore Zab 53:3