1
Zab 52:8
Littafi Mai Tsarki
HAU
Amma ni, kamar itacen zaitun nake, wanda yake girma kusa da Haikalin Allah, Ina dogara ga madawwamiyar ƙaunarsa har abada abadin.
Compare
Explore Zab 52:8
2
Zab 52:9
Zan gode maka, ya Ubangiji, Saboda abin da ka aikata. Zan dogara gare ka, Sa'ad da nake sujada tare da jama'arka, Domin kai mai alheri ne.
Explore Zab 52:9