1
Zab 4:8
Littafi Mai Tsarki
HAU
Da zarar na kwanta, sai barci ya kwashe ni, Kai kaɗai kake kiyaye ni sosai, ya Ubangiji.
Compare
Explore Zab 4:8
2
Zab 4:4
Ku ji tsoro, ku daina aikata zunubinku, Ku yi tunani da gaske a kan wannan A kaɗaice, shiru, a ɗakunanku.
Explore Zab 4:4
3
Zab 4:1
Ka amsa mini sa'ad da na yi kira, Ya Allah, madogarata! Lokacin da nake shan wahala, ka zama mai taimakona. Ka yi mini alheri, ka kuma saurari addu'ata!
Explore Zab 4:1