1
Zab 3:3
Littafi Mai Tsarki
Amma kai, ya Ubangiji, kullum kana kiyaye ni daga hatsari, Kana ba ni nasara, Kana kuma maido mini da ƙarfin halina.
Compare
Explore Zab 3:3
2
Zab 3:4-5
Na yi kira wurin Ubangiji domin taimako, Ya kuwa amsa mini daga tsattsarkan dutsensa. Na kwanta na yi barci, Na kuwa tashi lafiya lau, Gama Ubangiji yana kiyaye ni.
Explore Zab 3:4-5
3
Zab 3:8
Ceto yana zuwa daga wurin Ubangiji, Bari yă sa wa jama'arsa albarka!
Explore Zab 3:8
4
Zab 3:6
Ba na jin tsoron dubban abokan gāba Waɗanda suka kewaye ni ta kowane gefe.
Explore Zab 3:6
YouVersion uses cookies to personalize your experience. By using our website, you accept our use of cookies as described in our Privacy Policy
Home
Bible
Plans
Videos