1
Zab 2:8
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka yi roƙo, zan kuwa ba ka dukan al'ummai, Dukan duniya kuma za ta zama taka.
Compare
Explore Zab 2:8
2
Zab 2:12
Ku yi mubaya'a da Ɗan, Idan kuwa ba haka ba zai yi fushi da ku, za ku kuwa mutu, Gama yakan yi fushi da sauri. Albarka ta tabbata ga dukan masu zuwa gare shi neman mafaka!
Explore Zab 2:12
3
Zab 2:2-3
Sarakunan duniya sun yi tayarwa, Masu mulkinsu suna shirya maƙarƙashiya tare, Gāba da Ubangiji da zaɓaɓɓen sarkinsa. Suna cewa, “Bari mu 'yantar da kanmu daga mulkinsu, Bari mu fice daga ƙarƙashinsu!”
Explore Zab 2:2-3
4
Zab 2:10-11
Yanzu ku kasa kunne gare ni, ku sarakuna, Ku mai da hankali, ku mahukunta! Ku bauta wa Ubangiji da tsoro, Ku yi rawar jiki, ku rusuna masa
Explore Zab 2:10-11