1
Zab 18:2
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ubangiji ne Mai Cetona, Shi ne garkuwata mai ƙarfi. Allahna, shi ne yake kiyaye ni, Lafiya nake sa'ad da nake tare da shi, Yana kiyaye ni kamar garkuwa, Yana kāre ni, ya ba ni lafiya.
Compare
Explore Zab 18:2
2
Zab 18:30
Wannan Allah dai! Ayyukansa kamiltattu ne ƙwarai, Maganarsa abar dogara ce! Kamar garkuwa yake, ga duk mai neman taimako a wurinsa.
Explore Zab 18:30
3
Zab 18:3
Na yi kira ga Ubangiji, Yakan cece ni daga magabtana, Yabo ya tabbata ga Ubangiji!
Explore Zab 18:3
4
Zab 18:6
A shan wahalata na kira ga Ubangiji, Na yi kira ga Allahna domin neman taimako. A Haikalinsa ya ji muryata, Kukana na neman taimako ya kai kunnensa.
Explore Zab 18:6
5
Zab 18:28
Ubangiji yakan ba ni haske, Allah yakan kawar da duhuna.
Explore Zab 18:28
6
Zab 18:32
Shi ne Allahn da yake ƙarfafa ni, Yana kiyaye lafiyata a kan hanya.
Explore Zab 18:32
7
Zab 18:46
Ubangiji mai rai ne! Yabo ya tabbata ga mai kāre ni! Allah ne, Mai Cetona! A yi shelar girmansa!
Explore Zab 18:46