1
Zab 17:8
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka kiyaye ni kamar yadda ake kiyaye idanu, Ka ɓoye ni a inuwar fikafikanka
Compare
Explore Zab 17:8
2
Zab 17:15
Zan gan ka domin ni adali ne, Sa'ad da na farka, kasancewarka tana cika ni da farin ciki.
Explore Zab 17:15
3
Zab 17:6-7
Ina addu'a gare ka, ya Allah, Domin kakan amsa mini, Don haka ka juyo wurina ka kasa kunne ga maganata. Ka bayyana ƙaunarka mai banmamaki, Ya Mai Ceto, Muddin muna kusa da kai mun tsira daga maƙiyanmu.
Explore Zab 17:6-7