Zab 17:6-7
Zab 17:6-7 HAU
Ina addu'a gare ka, ya Allah, Domin kakan amsa mini, Don haka ka juyo wurina ka kasa kunne ga maganata. Ka bayyana ƙaunarka mai banmamaki, Ya Mai Ceto, Muddin muna kusa da kai mun tsira daga maƙiyanmu.