1
Zab 137:1
Littafi Mai Tsarki
HAU
A bakin kogunan Babila Muka zauna muka yi ta kuka, Sa'ad da muka tuna da Sihiyona.
Compare
Explore Zab 137:1
2
Zab 137:3-4
Waɗanda suka kama mu suka sa mu mu yi waƙa, Suka ce mana, “Ku yi mana shagali Da waƙar da aka raira wa Sihiyona!” Kaƙa za mu raira waƙar Ubangiji A baƙuwar ƙasa?
Explore Zab 137:3-4