1
Zab 136:1
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ku gode wa Ubangiji domin shi mai alheri ne, Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.
Compare
Explore Zab 136:1
2
Zab 136:26
Ku yi wa Allah sa Sama godiya, Gama ƙaunarsa madawwamiyar ce.
Explore Zab 136:26
3
Zab 136:2
Ku gode wa Allahn da ya fi dukan alloli girma, Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.
Explore Zab 136:2
4
Zab 136:3
Ku gode wa Ubangijin dukan iyayengiji, Gama ƙaunarsa madawwamiya ce.
Explore Zab 136:3
Home
Bible
Plans
Videos