1
Zab 138:7
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ko lokacin da nake tsakiyar wahala, Za ka kiyaye ni lafiya, Ka yi gāba da abokan gābana, waɗanda suka husata, Za ka kuwa cece ni da ikonka.
Compare
Explore Zab 138:7
2
Zab 138:3
Ka amsa mini sa'ad da na yi kira gare ka, Da ƙarfinka ka ƙarfafa ni.
Explore Zab 138:3
3
Zab 138:1
Da zuciya ɗaya nake gode maka, ya Ubangiji, Ina raira waƙar yabonka a gaban alloli.
Explore Zab 138:1