1
Zab 13:5
Littafi Mai Tsarki
HAU
Amma ina dogara ga madawwamiyar ƙaunarka, Zan yi murna gama za ka cece ni.
Compare
Explore Zab 13:5
2
Zab 13:6
Zan raira waƙa ga Ubangiji, Gama ya kyautata mini.
Explore Zab 13:6
3
Zab 13:1
Har yaushe za ka manta da ni, ya Ubangiji? Har abada ne? Har yaushe za ka ɓoye mini fuskarka?
Explore Zab 13:1
4
Zab 13:2
Har yaushe raina zai jure da shan wahala? Har yaushe zan yi ta ɓacin rai dare da rana? Har yaushe maƙiyana za su riƙa cin nasara a kaina?
Explore Zab 13:2