1
Zab 12:6
Littafi Mai Tsarki
HAU
Alkawaran Ubangiji abin dogara ne, Alkawarai ne na ainihi kamar azurfa Da aka tace har sau bakwai cikin matoya.
Compare
Explore Zab 12:6
2
Zab 12:7
Ka kiyaye lafiyarmu, ya Ubangiji, Ka kiyaye mu daga irin waɗannan mutane.
Explore Zab 12:7
3
Zab 12:5
Ubangiji ya ce, “Amma zan zo yanzu, Domin ana zaluntar masu bukata, Waɗanda aka tsananta musu kuma, suna nishi don zafi. Zan ba su zaman lafiya da suke nema!”
Explore Zab 12:5