1
Zab 14:1
Littafi Mai Tsarki
HAU
Wawaye sukan ce wa kansu, “Ba Allah!” Dukansu sun lalace, sun aikata mugayen al'amura, Ba wanda yake aikata abin da yake daidai.
Compare
Explore Zab 14:1
2
Zab 14:2
Daga Sama Ubangiji ya dubi mutane, Yă ga ko da akwai masu hikima Waɗanda suke yi masa sujada.
Explore Zab 14:2
3
Zab 14:3
Amma dukansu sun koma baya, Su duka mugaye ne, Ba wanda yake aikata abin da yake daidai, Babu ko ɗaya.
Explore Zab 14:3