1
Zab 116:1-2
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ina ƙaunar Ubangiji, saboda yana jina, Yana kasa kunne ga addu'o'ina. Yakan kasa kunne gare ni, A duk lokacin da na yi kira gare shi.
Compare
Explore Zab 116:1-2
2
Zab 116:5
Ubangiji mai jinƙai ne, mai alheri, Allahnmu mai rahama ne.
Explore Zab 116:5
3
Zab 116:15
Mutuwar ɗaya daga cikin tsarkakansa, Abu mai daraja ne!
Explore Zab 116:15
4
Zab 116:8-9
Ubangiji ya cece ni daga mutuwa, Ya share hawayena, Bai bari a kāshe ni ba. Don haka nake tafiya a gaban Ubangiji A duniyar masu rai.
Explore Zab 116:8-9