1
Zab 118:24
Littafi Mai Tsarki
HAU
Wace irin rana ce haka da Ubangiji ya ba mu! Bari mu yi farin ciki, mu yi biki!
Compare
Explore Zab 118:24
2
Zab 118:6
Ubangiji yana tare da ni, ba zan ji tsoro ba. Me mutane za su iya yi mini?
Explore Zab 118:6
3
Zab 118:8
Gwamma a dogara ga Ubangiji, Da a dogara ga mutane.
Explore Zab 118:8
4
Zab 118:5
A cikin wahalata na yi kira ga Ubangiji Ya kuwa amsa mini, ya kuɓutar da ni.
Explore Zab 118:5
5
Zab 118:29
Ku gode wa Ubangiji, gama nagari ne, Ƙaunarsa kuwa tabbatacciya ce.
Explore Zab 118:29
6
Zab 118:1
Ku gode wa Ubangiji, Domin shi mai alheri ne, Ƙaunarsa kuwa tabbatacciya ce.
Explore Zab 118:1
7
Zab 118:14
Ubangiji yakan ba ni iko, ya ƙarfafa ni, Shi ne Mai Cetona!
Explore Zab 118:14
8
Zab 118:9
Gwamma a dogara ga Ubangiji, Da a dogara ga shugabanni na mutane kawai.
Explore Zab 118:9
9
Zab 118:22
Dutsen da magina suka ƙi, wai ba shi da amfani, Sai ya zama shi ya fi duka amfani.
Explore Zab 118:22