1
Zab 11:7
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ubangiji mai adalci ne, yana ƙaunar kyawawan ayyuka, Masu yi masa biyayya za su zauna a gabansa.
Compare
Explore Zab 11:7
2
Zab 11:4
Ubangiji yana cikin tsattsarkan Haikalinsa, Yana da kursiyinsa a Sama. Yana kallon dukan mutane Yana sane da abin da suke yi.
Explore Zab 11:4
3
Zab 11:5
Yana auna masu kirki da mugaye dukka, Yana ƙin marar bin doka gaba ɗaya.
Explore Zab 11:5
4
Zab 11:3
Ba abin da mutumin kirki zai iya yi Sa'ad da kome ya lalace.”
Explore Zab 11:3
5
Zab 11:1
Na dogara ga Ubangiji domin zaman lafiya, Wauta ce idan kun ce mini, “Ka yi firiya kamar tsuntsu zuwa duwatsu
Explore Zab 11:1