1
Zab 10:17-18
Littafi Mai Tsarki
HAU
Za ka saurara ga addu'o'in masu kaɗaici, ya Ubangiji, Za ka ba su ƙarfin hali. Za ka ji koke-koken waɗanda ake zalunta da na marayu, Ka yi shari'ar da za su ji daɗi, Domin kada 'yan adam su ƙara haddasa wata razana.
Compare
Explore Zab 10:17-18
2
Zab 10:14
Amma kana gani, kana kuma lura da masu shan wuya, da masu ɓacin rai, Koyaushe kuma a shirye kake ka yi taimako. Mutum wanda ba shi da mai taimako yakan danka kansa gare ka, Gama kullum kakan taimaki masu bukata.
Explore Zab 10:14
3
Zab 10:1
Ya Ubangiji, me ya sa kake can nesa? Me ya sa ka ɓoye kanka a lokacin wahala?
Explore Zab 10:1
4
Zab 10:12
Ya Ubangiji, ka zo ka cece ni! Kada ka manta da waɗanda ake zaluntarsu, ya Allah!
Explore Zab 10:12