1
Zab 9:10
Littafi Mai Tsarki
HAU
Waɗanda suka san ka za su amince da kai, ya Ubangiji, Ba za ka ƙyale duk wanda ya zo gare ka ba.
Compare
Explore Zab 9:10
2
Zab 9:1
Zan yabe ka da zuciya ɗaya, ya Ubangiji, Zan hurta dukan abubuwa masu banmamaki da ka yi.
Explore Zab 9:1
3
Zab 9:9
Ubangiji mafaka ne ga waɗanda ake zalunta, Wurin ɓuya a lokatan wahala.
Explore Zab 9:9
4
Zab 9:2
Zan raira waƙa da farin ciki sabili da kai, Zan raira yabo gare ka, ya Maɗaukaki!
Explore Zab 9:2
5
Zab 9:8
Yana mulkin duniya da adalci, Yana yi wa mutane shari'a da gaskiya.
Explore Zab 9:8