1
K.Mag 23:24
Littafi Mai Tsarki
HAU
Mahaifin adali yana da dalilin yin murna. Zai yi fāriya a kan ɗa mai hikima.
Compare
Explore K.Mag 23:24
2
K.Mag 23:4
Ka zama mai isasshiyar hikima, kada ka gajiyar da kanka garin ƙoƙarin neman dukiya.
Explore K.Mag 23:4
3
K.Mag 23:18
Idan haka ta samu za ka yi farin ciki nan gaba.
Explore K.Mag 23:18
4
K.Mag 23:17
Kada ka yi ƙyashin masu aikata zunubi tsoron Ubangiji kaɗai za ka sa a gaba.
Explore K.Mag 23:17
5
K.Mag 23:13
Kada ka bar yaro ba horo, gama ko ka duke shi ba za a kashe shi ba.
Explore K.Mag 23:13
6
K.Mag 23:12
Ka mai da hankali ga malaminka, ka koyi dukan abin da kake iyawa.
Explore K.Mag 23:12
7
K.Mag 23:5
Kuɗinka sun iya ƙarewa kamar ƙyiftawar ido, kamar suna da fikafikai su tashi kamar gaggafa.
Explore K.Mag 23:5
8
K.Mag 23:22
Ka kasa kunne ga mahaifinka, gama da ba dominsa ba, da ba ka, sa'ad da mahaifiyarka ta tsufa ka nuna mata godiyarka.
Explore K.Mag 23:22
Home
Bible
Plans
Videos