1
K.Mag 22:6
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka koya wa yaro yadda zai yi zamansa, zai kuwa tuna da ita dukan kwanakinsa.
Compare
Explore K.Mag 22:6
2
K.Mag 22:4
Kana da tsoron Ubangiji, ka yi tawali'u, za ka arzuta, ka ɗaukaka, ka sami tsawon rai.
Explore K.Mag 22:4
3
K.Mag 22:1
Idan ya zama dole ne ka zaɓa tsakanin kyakkyawan suna ko dukiya, to, ka zaɓi kyakkyawan suna, tagomashi kuma ya fi azurfa da zinariya.
Explore K.Mag 22:1
4
K.Mag 22:24
Kada ka yi abuta da mutane masu zafin fushi, ko masu zafin rai.
Explore K.Mag 22:24
5
K.Mag 22:9
Ka zama mai hannu sake, ka riƙa ba matalauta abincinka, za a sa maka albarka saboda haka.
Explore K.Mag 22:9
6
K.Mag 22:3
Mutum mai hankali, in ya ga wahala tana zuwa yakan kauce mata, amma shashasha yakan kutsa kai ciki, daga baya ya yi da na sani.
Explore K.Mag 22:3
7
K.Mag 22:7
Matalauta su ne bayin attajirai, bawa ne kai ga wanda ka ci bashi a gare shi.
Explore K.Mag 22:7
8
K.Mag 22:2
Ba bambanci tsakanin mawadaci da matalauci, gama Ubangiji ne ya halicce su duka.
Explore K.Mag 22:2
9
K.Mag 22:22-23
Kada ka ƙwari matalauci don ka fi shi, kada ka ƙwari wanda ba shi da mai taimako a gaban shari'a. Ubangiji zai yi magana dominsu a kan shari'ar da suke yi, ya nemi ran duk wanda yake neman rayukansu.
Explore K.Mag 22:22-23
Home
Bible
Plans
Videos