1
K.Mag 24:3
Littafi Mai Tsarki
HAU
An gina gidaje a kan harsashin hikima da fahimi.
Compare
Explore K.Mag 24:3
2
K.Mag 24:17
Kada ka yi murna sa'ad da bala'i ya aukar wa maƙiyinka.
Explore K.Mag 24:17
3
K.Mag 24:33-34
“Yi ta ruruminka, ci gaba da barcinka, rungume hannuwanka don ka shaƙata.” Amma sa'ad da kake ta sharar barci fatara za ta auka maka kamar ƙungiyar 'yan fashi.
Explore K.Mag 24:33-34
Home
Bible
Plans
Videos