1
K.Mag 21:21
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka yi alheri ka yi aminci, za ka yi tsawon rai waɗansu kuma za su girmama ka, su yi maka abin da yake daidai.
Compare
Explore K.Mag 21:21
2
K.Mag 21:5
Yin shiri a tsanaki zai kai ka ga biyan bukatarka, idan kuwa ka cika gaggawa ba za ka sami abin da zai ishe ka ba.
Explore K.Mag 21:5
3
K.Mag 21:23
Idan ba ka so ka shiga wahala, ka lura da abin da kake faɗa.
Explore K.Mag 21:23
4
K.Mag 21:2
Ko da a ce dukan abin da kake yi daidai ne, ka tuna fa Ubangiji ya san manufarka.
Explore K.Mag 21:2
5
K.Mag 21:31
Kana iya shirya dawakai don zuwa yaƙi, amma nasara ta Ubangiji ce.
Explore K.Mag 21:31
6
K.Mag 21:3
Ubangiji ya fi so ka yi abin da yake daidai, mai kyau kuma, fiye da ka miƙa masa hadayu.
Explore K.Mag 21:3
7
K.Mag 21:30
Hikima, da haziƙanci, da basira, ba kome suke ba gāba da Ubangiji.
Explore K.Mag 21:30
8
K.Mag 21:13
Idan ka ƙi jin kukan matalauci, naka kukan da kake yi na neman taimako, ba za a ji ba.
Explore K.Mag 21:13
Home
Bible
Plans
Videos