1
Ayu 8:5-7
Littafi Mai Tsarki
HAU
Amma sai ka juyo ka yi roƙo ga Allah Maɗaukaki. Idan kana da tsarki da aminci, Allah zai taimake ka, Ya maido da iyalin gidanka, ya yi maka sakayya. Duk hasarar dukiyan nan da ka yi, ba kome ba ne In aka gwada da abin da Allah zai ba ka nan gaba.
Compare
Explore Ayu 8:5-7
2
Ayu 8:20-21
“Amma daɗai Allah ba zai rabu da amintattu ba, Ba kuwa zai taɓa taimakon mugun mutum ba. Zai sāke barinka ka yi dariya ka ƙyalƙyata kamar dā, Ka kuma yi sowa da murna matuƙa.
Explore Ayu 8:20-21