1
Ayu 7:17-18
Littafi Mai Tsarki
HAU
“Ya Ubangiji, me ya sa mutum yake da daraja haka a gare ka? Me ya sa kake lura da abin da yake yi? Kakan dube shi kowace safiya. Kana jarraba shi a kowane daƙiƙa.
Compare
Explore Ayu 7:17-18