1
Ayu 27:3-4
Littafi Mai Tsarki
HAU
Muddin ina numfashi, Ruhun Allah kuma yana cikin hancina Bakina ba zai faɗi ƙarya ba, Harshena kuma ba zai hurta maganganun yaudara ba.
Compare
Explore Ayu 27:3-4
2
Ayu 27:6
Ina riƙe da adalci kam, ba kuwa zan sake shi ba, Zuciyata ba ta zarge ko ɗaya daga cikin kwanakin raina ba.
Explore Ayu 27:6