1
Ayu 26:14
Littafi Mai Tsarki
HAU
Amma waɗannan kaɗan ne kawai daga cikin al'amuransa. Ɗan ƙis kaɗai muke ji a kansa. Amma wa zai iya fahimtar ikon tsawarsa?”
Compare
Explore Ayu 26:14
2
Ayu 26:7
Allah ne ya shimfiɗa arewa a sarari kurum, Ya rataya duniya ba bisa kan kome ba.
Explore Ayu 26:7