1
Ayu 28:28
Littafi Mai Tsarki
HAU
“Allah ya ce wa mutane, ‘Duba, tsoron Ubangiji shi ne hikima, Rabuwa da mugunta kuma, ita ce haziƙanci.’ ”
Compare
Explore Ayu 28:28
2
Ayu 28:12-13
Amma ina, a ina za a iya samun hikima? A ina za a samo haziƙanci? Mutane ba su san darajar hikima ba, Ba a samunta a ƙasar masu rai.
Explore Ayu 28:12-13
3
Ayu 28:20-21
“To, daga ina hikima ta fito? A wane wuri kuma haziƙanci yake? Ba talikin da ya iya ganinta, Ko tsuntsun da yake tashi sama.
Explore Ayu 28:20-21