1
Ayu 16:19
Littafi Mai Tsarki
HAU
Akwai wani a Sama Wanda zai tsaya mini ya goyi bayana.
Compare
Explore Ayu 16:19
2
Ayu 16:20-21
Ina so Allah ya ga hawayena, Ya kuma ji addu'ata. “Ina so wanda zai yi roƙo ga Allah domina, Kamar yadda mutum yakan yi roƙo domin abokinsa.
Explore Ayu 16:20-21