1
Ayu 17:9
Littafi Mai Tsarki
HAU
Har su ma da suke cewa su mutanen kirki ne Suna ƙara tabbatarwa ba su yi kuskure ba.
Compare
Explore Ayu 17:9
2
Ayu 17:3
Ni amintacce ne, ya Allah, ka yarda da maganata. Ba wanda zai goyi bayan abin da nake faɗa.
Explore Ayu 17:3
3
Ayu 17:1
“Ƙarshen raina ya gabato, da ƙyar nake numfashi, Ba abin da ya rage mini sai kabari.
Explore Ayu 17:1
4
Ayu 17:11-12
“Kwanakina sun ƙare, shirye-shiryena sun kāsa, Ba ni da sauran sa zuciya. Amma abokaina sun ce dare shi ne hasken rana, Sun kuma ce haske yana kusa, Ko da yake ina cikin duhu.
Explore Ayu 17:11-12